Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Yin kokarin wajen ganin an karfafa hanyoyi na tsarkake zukata da mayar da matasa kan hakikanin turba ta addinin musulunci a kasashen musulmi, zai taimaka wajen gyara kwakwalensu da daidata tunaninsu. Bayanin ya ci gaba da cewa yin kokarin wajen ganin an karfafa hanyoyi na tsarkake zukata da mayar da matasa kan hakikanin turba ta addinin musulunci a kasashen musulmi, zai taimaka wajen gyara kwakwalensu da daidata tunaninsu.555326