Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa cibiyar gudanar da jin ra'ayin jama'a ta Amurka ta fitar da wani sabon rahoto da ke cewa kimanin kashi satin da uku cikin dari na Amurkawa ba su san komai kan addinin musulunci ba, kuma wannan rahoto tana fitar da shi ne duk shekara dangane da mahangar al'ummar kasar kan addinai. Bayanin ya ci gaba da cewa Cibiyar gudanar da jin ra'ayin jama'a ta Amurka ta fitar da wani sabon rahoto da ke cewa kimanin kashi satin da uku cikin dari na Amurkawa ba su san komai kan addinin musulunci ba, kuma wannan rahoto tana fitar da shi ne duk shekara dangane da mahangar al'ummar kasar kan addinai.555844