IQNA

Koyar Da Kur'ani Ta Hanyar Wayar Tarho A Kasar Qatar

20:29 - March 31, 2010
Lambar Labari: 1901209
Bangaren kasa da kasa; Cibiyar kula da harkokin ilmin kur'ani a kasar Qatar ta fitar da wani sabon shiri na koyar da maza karatun kur'ani mai tsarki ta hanyar wayar tarho a fadin kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kafofin yada labaran kasar Qatar cewa, cibiyar kula da harkokin ilmin kur'ani a kasar ta fitar da wani sabon shiri na koyar da maza karatun kur'ani mai tsarki ta hanyar wayar tarho a fadin kasar. Rahoton ya kara da cewa iibiyar kula da harkokin ilmin kur'ani a kasar Qatar ta fitar da wani sabon shiri na koyar da maza karatun kur'ani mai tsarki ta hanyar wayar tarho a fadin kasar.555874


captcha