IQNA

Za A Gina Babbar Cibiyar Addinin Musulunci A Sweden

20:28 - March 31, 2010
Lambar Labari: 1901210
Bangaren kasa da kasa; Za a gina wata babbar cibiyar kula da harkokin musulmi da kuma ayyukan da suke gudanarwa daidai da koyarwar addininsu a kasar kasar Sweden.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, wani rahoto da wasu kafofin yada labarai na kasar Sweden suka watsa ya yi nuni da cewa, Za a gina wata babbar cibiyar kula da harkokin musulmi da kuma ayyukan da suke gudanarwa daidai da koyarwar addininsu a kasar kasar. Rahotannin sun kara da cewa za a gina wata babbar cibiyar kula da harkokin musulmi da kuma ayyukan da suke gudanarwa daidai da koyarwar addininsu a kasar kasar Sweden.555891



captcha