IQNA

Kafa Asusun Saka Hannayen Jari Na Musulunci A Masar

20:28 - March 31, 2010
Lambar Labari: 1901213
Bangaren kasa da kasa; An kafa wani asusun saka hannayen jari da harkokin kasuwanci da kuma sauran lamurran kudi da zai rika gudanar ayyukansa daidai da koyarwar addinin musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, jaridar kasar Qatar da al-sharq ta habarta cewa, An kafa wani asusun saka hannayen jari da harkokin kasuwanci da kuma sauran lamurran kudi da zai rika gudanar ayyukansa daidai da koyarwar addinin musulunci. Jaridar ta kara da cewa an kafa wani asusun saka hannayen jari da harkokin kasuwanci da kuma sauran lamurran kudi da zai rika gudanar ayyukansa daidai da koyarwar addinin musulunci.555960


captcha