IQNA

Za A Gudanar Da Gasar Kur'ani Kan Iya Kira'a Ta Tartil

15:38 - April 01, 2010
Lambar Labari: 1901264
Bangaren kasa da kasa' a hadeddiyar daular larabawa ne za a gudanar da gasar karatul Kur'ani da nuna kwarewa a kira'ar Tartil kuma ta shafi fadin kasar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar gwamnatin kasar Hadeddiyar daular larabawa Wam ta watsa rahoton cewa; kasa' a hadeddiyar daular larabawa ne za a gudanar da gasar karatul Kur'ani da nuna kwarewa a kira'ar Tartil kuma ta shafi fadin kasar.Ibrahim Muhammad Bumlahaye shugaban komitin shirya gasar karatun kur'ani mai girma kan wannan gasar ta Dubai ya bayyana cewa; a wannan gasar ta tartil ta yan kasa da shekaru goma sha biyar ce zuwa shekaru ashirin da biyar sai kuma yan shekaru ashirin da shida zuwa sama.


556117

captcha