Bangaren kasa da kasa; Aldaib Walid Al'arusi malamin a mu'assisar koyar da harshen larabci ta kasa da kasa da ke birnin Paris fadar mulkin kasar Faransa a cikin wani jawabi day a gabatar a taron kasa da kasa kan Musulunci da ilimin day a shafi kwalluwa ya yai bayani kan falalar yin tunani da nazari a cikin Kur'ani da hadisan ma'aikin Allah (SWA).