IQNA

Masana A Masar Sun Wallafa Littafin Kashful Assrar Nuraniyul Kur'aniya

13:53 - April 03, 2010
Lambar Labari: 1901682
Bangaren kasa da kasa:Masana a kasar Masar sun wallafa littafin kashful Asrar Nuraniyul Kur'aniya da ke bayani kan hasken kur'ani da falalolinsa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Al-ilmiyah .com ta watsa labarain cewa; Masana a kasar Masar sun wallafa littafin kashful Asrar Nuraniyul Kur'aniya da ke bayani kan hasken kur'ani da falalolinsa.Wannan littafi Muhammad binAhmad Iskandarani daya daga cikin manyan malaman karni na sha uku hijira kamariya yayin da a baya bayan nan Ahmad Farid Almazidi masani mai bincike da muaasiisar wallafa littafai da watsa sun a Darul Kutub Al'ilmiya kan kkasar labanon ya wallafa da watsa shi.

554445
captcha