IQNA

An Watsa Wani Salon Koyar Da Kur'ani

13:53 - April 03, 2010
Lambar Labari: 1901684
Bangaren kasa da kasa a birnin Qum mai tsarki ne aka fito da wani salon koyar da kur'ani mai girma ga yara da matasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a birnin Qum mai tsarki ne aka fito da wani salon koyar da kur'ani mai girma ga yara da matasa. Burin kirkiro da wannan salo shi ne bawa matasa da yara kanana wata damar da za ta taimaka masu wajen fahimtar kur'ani mai girma kuma an samu halartar manyan mutane dam asana a wajen kaddamar da wannan salo .

554439

captcha