IQNA

Ana Nan Ana Kokarin Kawo Sauyi Da Tasiri A Fikihu Da Ijtihadi

Bangaren nazari: Hikihu da Kafirtaw,fikihu da Mata,fikihu da hukuma,Falsafar ilimin Fikihu da Hadisai ,usulun da ka'idodin fikihu da sauyo-sauyan da aka samu da kuma ijtihadi suna daga cikin abubuwa da za a kawo sauyi a ciki da yin dubi kan tasirinsu.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa;hujjatul islam wal muslimina Shafi'I shugaban ofishin masu bincike kan fikihu da kare hakkoki ya bayyana cewa ana nan ana kokarin kawo sauyi a cikin fikihu da yin dubi a irin tasirinsu inda ya kara da cewa; Hikihu da Kafirtaw,fikihu da Mata,fikihu da hukuma,Falsafar ilimin Fikihu da Hadisai ,usulun da ka'idodin fikihu da sauyo-sauyan da aka samu da kuma ijtihadi suna daga cikin abubuwa da za a kawo sauyi a ciki da yin dubi kan tasirinsu.


556875