IQNA

15:06 - April 04, 2010
Lambar Labari: 1902263

An Bawa Asibicin Usan Rud Ta Tanzaniya Kyautar Kur'ani 150

Bangaren siyasa da zamantakewa; A ranar da al'ummar Iran suka zabi tsarin jamhuriyar Musulunci a ranar sha biyu ga watan farvardin an bayar da kyautar kur'ani dari da hamsin a asibicin Usan Rud ta kasar Tanzaniya.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ne daga rshenta daga kasar Tanzaniya ta watsa rahoton cewa; A ranar da al'ummar Iran suka zabi tsarin jamhuriyar Musulunci a ranar sha biyu ga watan farvardin an bayar da kyautar kur'ani dari da hamsin a asibicin Usan Rud ta kasar Tanzaniya. Wannan wata alama ce da ke nuni da kakkyawar alaka da ke tsakanin jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Tanzaniya.

556862
captcha