Bangaren manema labarai; Said Ja'afar Fatimi Nush Abadi ya nuna matanin na'urorin irin na zamani da aka kafa a guraren ziyara da shakatawa a kasar Suriya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai na hukumar kula da hajji da ziyara ta watsa rahoton cewa; Said Ja'afar Fatimi Nush Abadi ya nuna matanin na'urorin irin na zamani da aka kafa a guraren ziyara da shakatawa a kasar Suriya. Kuma wannan zai taimaka wajen fahimtar guraren ziyara da shakatawa a wannan kasa.
556895