Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin internet na alalim an habarta cewa, An fara gudanar da wani shiri na koyar da ilimin kyautata karatun kur'ani mai tsarki Tajwidi ta hanayar yanar gizo, wanda wani shafin musulunci ya dauki nauyin gudanarwa. Byaanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani shiri na koyar da ilimin kyautata karatun kur'ani mai tsarki Tajwidi ta hanayar yanar gizo, wanda wani shafin musulunci ya dauki nauyin gudanarwa. 556850