Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, wani rahoto day a nakalto daga kamfanin dillancin labaran muhit ya habarta cewa, Mambobin kungiyar raya ilmi da al'adun musulunci ta ISESCO sun kai wata ziyarar ran gadi a babbar cibiyar koyar da karatu da hardar kur'ani ta kasar Mauritania. Bayanin ya kara da cewa Mambobin kungiyar raya ilmi da al'adun musulunci ta ISESCO sun kai wata ziyarar ran gadi a babbar cibiyar koyar da karatu da hardar kur'ani ta kasar Mauritania. 556774