Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Kungiyoyin musulmin kasar Bangaladesh na kokarin ganin sun isar da hakikanin sakon addinin musulunci ga sauran al'ummar kasar wadanda ba musulmi ba, ta yadda hakan zai iya yin tasiri wajen isar sakon ga sauran al'ummomin yankin Asia da sauran kasashe makwaftansu. Bayanin ya kara da cewa musulmin kasar Bangaladesh na kokarin ganin sun isar da hakikanin sakon addinin musulunci ga sauran al'ummar kasar wadanda ba musulmi ba, ta yadda hakan zai iya yin tasiri wajen isar sakon ga sauran al'ummomin yankin Asia da sauran kasashe makwaftansu. 556770