Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an girmama maryu mahardata kur'ani mai tsarki a lardin Sharkiyya na kasar Masar, biyo bayan kokarin da suka yi a gasar kur'ani da suka halarta a kasashen duniya daban-daban. Bayanin ya ci gaba da cewa ana koyar da marayu harda da karatun kur'ani a kokarin da wata cibiyar musulunci ta kasar ke yi, sakamakon hakan an girmama maryu mahardata kur'ani mai tsarki a lardin Sharkiyya na kasar Masar, biyo bayan kokarin da suka yi a gasar kur'ani da suka halarta a kasashen duniya daban-daban. 556732