IQNA

An Bude Kasuwar Baje Kolin Littafai Ta Duniya A Iraki

16:09 - April 04, 2010
Lambar Labari: 1902315
Bangaren kasa da kasa; An bude kasuwar baje kolin lattafai ta duniya a birnin Arbil na kasar Iraki, wanda shi ne karo na biyar da ake ake gudanar da irin wannan babbar kasuwar baje koli a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, An bude kasuwar baje kolin lattafai ta duniya a birnin Arbil na kasar Iraki, wanda shi ne karo na biyar da ake ake gudanar da irin wannan babbar kasuwar baje koli a kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa kasuwar za ta kwashe tsawon kwanaki goma ana gudanar da ita. An kai littafai na addini daga kasashen musulmi musamman ma dai daga kasashen Iran da Labanan. Bude kasuwar baje kolin lattafai ta duniya a birnin Arbil na kasar Iraki, wanda shi ne karo na biyar da ake ake gudanar da irin wannan babbar kasuwar baje koli a kasar. 556653




captcha