IQNA

An Girmama Wadanda Suka Gudanar Da Gasar Kur'ani A Birtaniya

16:09 - April 04, 2010
Lambar Labari: 1902317
Bangaren kasa da kasa; An girmama wadanda suka gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Birtaniya, bayan da suka shiga gasar wadda cibiyar kula da harkokin musulunci ta kasar ta shirya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An girmama wadanda suka gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Birtaniya, bayan da suka shiga gasar wadda cibiyar kula da harkokin musulunci ta kasar ta shirya. Baynain ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin muhimman ayyuka da wannan cibiya take gudanarwa. Ya kara da an girmama wadanda suka gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Birtaniya, bayan da suka shiga gasar wadda cibiyar kula da harkokin musulunci ta kasar ta shirya. 556658



captcha