IQNA

22:56 - April 05, 2010
Lambar Labari: 1902879

Kasuwar Baje Kolin Kayayyakin Musulunci A Amurka

Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wata kasuwar baje kolin kayayyakin al'adun musulunci a kasar Amurka, wanda wasu daga cibiyoyin Musulunci na kasar suka shirya gudanarwa.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, An fara gudanar da wata kasuwar baje kolin kayayyakin al'adun musulunci a kasar Amurka, wanda wasu daga cibiyoyin Musulunci na kasar suka shirya gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wata kasuwar baje kolin kayayyakin al'adun musulunci a kasar Amurka, wanda wasu daga cibiyoyin Musulunci na kasar suka shirya gudanarwa.557421



captcha