Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Ana shirin gudanar da wani taro da zai mayar da hankali kan mahangar Musulunci dangane da batutuwan kasuwanci da saka hannayen jari a kasar Faransa. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin muhimman lamurran da cibiyoyin musulunci ke mayar da hankali kansu, ana shirin gudanar da wani taro da zai mayar da hankali kan mahangar Musulunci dangane da batutuwan kasuwanci da saka hannayen jari a kasar Faransa.557206