IQNA

Taro Kan Harkokin Sadarwar Kasashen Musulmi A Doha

22:55 - April 05, 2010
Lambar Labari: 1902883
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin sadarwa na kasashen musulmi a birnin Doha na kasar Qatar, da zai samu halartar masana daga sassan kasashe.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, za a fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin sadarwa na kasashen musulmi a birnin Doha na kasar Qatar, da zai samu halartar masana daga sassan kasashe. Rahoton ya ce Za a fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin sadarwa na kasashen musulmi a birnin Doha na kasar, da zai samu halartar masana daga sassan kasashe. Yanzu haka dai an fara gudanar da shirye-shiryen taron.557207
captcha