IQNA

Kungiyar Musulmin Kasar Faransa Ta Yi Allawadai Da Kyamar Musulmi

22:55 - April 05, 2010
Lambar Labari: 1902885
Bangaren kasa da kasa; Kungiyar hadin gwiwar kungiyoyin musulmi a kasar faransa ta yi Allawadai da kyamar musulmi da ke ta karuwa a wasu yankuna na cikin kasashen turai,
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, Kungiyar hadin gwiwar kungiyoyin musulmi a kasar faransa ta yi Allawadai da kyamar musulmi da ke ta karuwa a wasu yankuna na cikin kasashen turai, da suka hada da wasu yankunan kasar faransa a wannan lokaci. Bayanin ya kara da cewa Kungiyar hadin gwiwar kungiyoyin musulmi a kasar faransa ta yi Allawadai da kyamar musulmi da ke ta karuwa a wasu yankuna na cikin kasashen turai, da suka hada da wasu yankunan kasar faransa a wannan lokaci.557221


captcha