IQNA

22:55 - April 05, 2010
Lambar Labari: 1902886

Taro Kan Hakkoki A Mahangar Musulunci A London

Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da zaman taro kan hakkoki a mahangar muslunci a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, za a fara gudanar da zaman taro kan hakkoki a mahangar muslunci a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya, wanda cibiyoyin Musulunci na kasar suka shirya gudanrwa a kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da zaman taro kan hakkoki a mahangar muslunci a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya, wanda cibiyoyin Musulunci na kasar suka shirya gudanrwa a kasar.557176



captcha