IQNA

Bada Horo Kan Usulul Farhangi Na Addinai Ga Yan Makaranta A Rasha

Bangaren harkokin kur'ani: za a fara bada horo ga yan makaranta a Rasha kan tushen al'adu a addinai na duniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar da ke kula da yada al'adun da dangantakar Musulunci ta Iran ta watsa rahoton cewa; : za a fara bada horo ga yan makaranta a Rasha kan tushen al'adu a addinai na duniya.Karkashin wani rahoro na ofishin yada al'adun Iran a kasar Rasha tun ranar sha biyu ga watan Farvardin na wannan shekara ne aka fara wannan shiri day a hada bangaren bada horo gay an makaranta da kuma kawo tarihin addinai na duniya.Har ila yau rahoto kan ya shafi wannan littafi day a kumshi bada hora yana samun sa idon komitin malamai masu bada fatawa a kasar Rasha da kuma hadin guiwar Murad Fakharul IslamWic Martadin shugaban jami'ar Musulunci ta birnin Masko da kuma Diliyara Isma'ilva Latishina malami a bangaren bada tarbiya a jami'ar gwamnati ta Masko.


557955