IQNA

Taron Karatun Kur'ani A Karo Na Biyar Yankin Saihat

15:36 - April 06, 2010
Lambar Labari: 1903371
Bangaren kas ada kasa; An gudanar da babban taron karatun kur'ani na shekara-shekara a yankin Saihat na kasar Saudiyya a masallacin Iamm Hassa (AS)
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga gidana talabijin din Rasid na kasar Saudiyya cewa, An gudanar da babban taron karatun kur'ani na shekara-shekara a yankin Saihat na kasar Saudiyya a masallacin Iamm Hassa (AS) wanda mabiya tafarkin iyalan gidan amnzon na yankunan gabacin kasar suka shirya a karo na biyar. Bayanin ya kara da cewa An gudanar da babban taron karatun kur'ani na shekara-shekara a yankin Saihat na kasar Saudiyya a masallacin Iamm Hassa (AS) wanda mabiya tafarkin iyalan gidan amnzon na yankunan gabacin kasar suka shirya a karo na biyar. 557701
















captcha