IQNA

Mahangar Wilayt Faqih A Kan Batutuwa Na Kasa Da Kasa

15:32 - April 06, 2010
Lambar Labari: 1903375
Bangaren kasa da kasa; Mahangar wilayt fakih ba ta takaitu kan lamurra da suka danganci addini ko fikihu ba kawai, wannan nazariyya tana da matsaya kan batutuwa da suka danganci siyasa ta kasa da kasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ya yi da shugaban bangaren kula da al'adu na cibiyar yada ilimi da al'adun musulunci a reshen kasar Sweden Bahman Mu'azzami, ya bayyana cewa Mahangar wilayt fakih ba ta takaitu kan lamurra da suka danganci addini ko fikihu ba kawai, wannan nazariyya tana da matsaya kan batutuwa da suka danganci siyasa ta kasa da kasa. Ya kara da cewa sau da yawa wasu suna kallon batun wilayt fakih a matsayin mahanga da ta takaiyu da lamurra da suka shafi addi banda siyasar kasa da kasa, wannan babban kuskure ne a cewarsa. 557693


captcha