IQNA

An Kafa Kwamitin Musulunci Da Zai Kula Da Ilmi Mai Zurfi

15:35 - April 06, 2010
Lambar Labari: 1903376
Bangaren kasa d akasa; An kafa wani kwamiti na kasa da kasa da zai sanya ido kan harkokin ilimi mai zurfi a cikin kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An kafa wani kwamiti na kasa da kasa da zai sanya ido kan harkokin ilimi mai zurfi a cikin kasashen musulmi, wanda zai hada mambobi daga kasashen musulmi daban-daban na duniya. Byaanin ya ci gaba da cewa kafa wani kwamiti na kasa da kasa da zai sanya ido kan harkokin ilimi mai zurfi a cikin kasashen musulmi, wanda zai hada mambobi daga kasashen musulmi daban-daban na duniya. Wanda zai bayar da dama domin ciyar da harkokin ilmi mai zurfi gaba akasashen musulmi. 557755




captcha