Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, An fara gudanar da wani zaman taro a jahar Tensy ta kasar Amurka, mai taken masaniya dangane da addinin musulunci, wanda ke samun halartar wakilan kungiyoyin musulmi da na farar hula daga bangarori daban-daban na kasar. Baynain ya kara da cewa an fara gudanar da wani zaman taro a jahar Tensy ta kasar Amurka, mai taken masaniya dangane da addinin musulunci, wanda ke samun halartar wakilan kungiyoyin musulmi da na farar hula daga bangarori daban-daban na kasar. 557895