IQNA

Mukabalar Talabijin Tsakanin Saffar Da Salafiyyawa

15:33 - April 06, 2010
Lambar Labari: 1903388
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wata mukabala tsakanin malamin addinin nan na mabiya tafrakin iyalan gidan manzon Allah Hassan Saffar da kuma malaman salafiyyawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da wata mukabala tsakanin malamin addinin nan na mabiya tafrakin iyalan gidan manzon Allah Hassan Saffar da kuma malaman salafiyyawa, inda ya kayar da malaman salafiyawan da dalilai na ilimi dahankali da hikima, kuma su kansu suka amince da sun sha kayi. Yanain ya kara da cewa,duk da irin kwakwazon da malaman salafiyawan suka yi wajen kure sheikh Hassan saffar ba su nasara ba, domin ya yi amfani da dalilai daga bangaren sunna wajen kure salafiyawan, daga karshe suka sallama. 557879








captcha