Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, An samar da wata hanyar tattaunawa kan ilmomin kur'ani ta hanayar yanar gizo internet dangane da ilmomi na kur'ani, wanda babbar cibiyar nan ta Alnur ta kasar Qatar ta dauki nauyin budewa. Bayanin ya ci gaba da cewa An samara da wata hanyar tattaunawa kan ilmomin kur'ani ta hanayar yanar gizo internet dangane da ilmomi na kur'ani, wanda babbar cibiyar nan ta Alnur ta birnin Doha ta dauki nauyin budewa. 557954