IQNA

An Yi Allah Wadai Da Matakin Da Yahudawa Ke Daukan Kan Addini A Kudus

13:29 - April 07, 2010
Lambar Labari: 1903798
Bangaren siyasa da zamantakewa: hadin guiwar yan siyasa a Labanon da Palsdinu a shekaran jiya ne suka yi Allah mataken takurawa Addini da Musulmi da gwamnatin yahudawan sahayoniya ke dauka a Kudus mai tsarki da hana gudanar da bukin idin kiristoci a Kudus.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke birnin Qum ta watsa rahoton cewa; hadin guiwar yan siyasa a Labanon da Palsdinu a shekaran jiya ne suka yi Allah mataken takurawa Addini da Musulmi da gwamnatin yahudawan sahayoniya ke dauka a Kudus mai tsarki da hana gudanar da bukin idin kiristoci a Kudus. Kuma sun kira yi da a dauki matakin kawo karshen wannan cin zalun da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke nunawa Palasdinawa a yankin zirin Gaza da kuma suke killace Palsdinawa da ke zaune a wannan yanki musamman na birnin Kudus mai tsarki.

558432

captcha