IQNA

Salon Yada Karya Da Mushrikai Da Munafikai Suka Yi Lokacin Yakin Kafuwar Musulunci

Bangaren siyasa: a lokacin kafuwar Musulunci day akin da Musulunci ya yi ,munafikai da mushrikai sun yi amfani da mummunan salon a yada karya da rudani kuma akwai misalan haka da dama da kur'ani ya yi bayani kan irin wannan mummunan salo na yaudara da kawo rudani kan addini da ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayansa da kuma kan musulmi .
Muhammad Sadik Kushki mamba a komitin ilimi na jami'a ta Khawaja Nasrul din Tusi a wata tattauanwa day a yi da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ya yi nuni da cewa; : a lokacin kafuwar Musulunci day akin da Musulunci ya yi ,munafikai da mushrikai sun yi amfani da mummunan salon a yada karya da rudani kuma akwai misalan haka da dama da kur'ani ya yi bayani kan irin wannan mummunan salo na yaudara da kawo rudani kan addini da ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayansa da kuma kan musulmi . Ya kara da cewa; a yau ma makiya da munafikai na amfani da wannan mummunan salo wajen kawo cikas ga addinin Musulunci da musulmi .


558244