IQNA

Labanon Ta Dauki Mataki Kan Kamfanonin Masu Goyan Bayan HKI

13:29 - April 07, 2010
Lambar Labari: 1903800
Bangaren siyasa da zamantakewa;takunkumin karya tattalin arzikin gwamnatin Haramtacciyar kasar isra'ila lamari ne da kasashe kadan ne ke aiki da hakan kuma daga cikin kamfani masu goyan bayan bakar siyasar haramtacciyar kasar Isra'ila akwai kamafnin Coka Cola,Motorola da kamfanin Istarbakis inda kasar Labanon ta dauki matakin hana sayar da su a cikinta.
Daga kasar Labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; takunkumin karya tattalin arzikin gwamnatin Haramtacciyar kasar isra'ila lamari ne da kasashe kadan ne ke aiki da hakan kuma daga cikin kamfani masu goyan bayan bakar siyasar haramtacciyar kasar Isra'ila akwai kamafnin Coka Cola,Motorola da kamfanin Istarbakis inda kasar Labanon ta dauki matakin hana sayar da su a cikinta. Wannan wani babban mataki ne day a dace da gwamnatin kasar Labanon ta dauka da zai taimaka a kokarin kawo karshen takurawa Palasdinawa da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta ke yi kuma da sauran kasashen musulmi da na larabawa za su dauki irin wannan mataki day a taimaka matuka gaya.



558309
captcha