Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ana ci gaba da gudanar da babbar gasa kan harkokin al'adu ta hanyar yanar gizo internet, wadda ke samun halartar daliban jami'oi daga sassa na kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa ana ci gaba da gudanar da babbar gasa kan harkokin al'adu ta hanyar yanar gizo internet, wadda ke samun halartar daliban jami'oi daga sassa na kasashen musulmi. Wannan gasar tana daga cikin wadanda ake shiryawa kan harkokin al'adu a zamanance. 558569