IQNA

'Yan Shi'a Suna Yin Kara Marassa Rinjaye A Kasar Iraki

19:01 - April 07, 2010
Lambar Labari: 1903960
Bangaren kasa da kasa; Shugaban majalisar 'yankin Mandani na kasar Iraki ya bayyana cewa, mabiya mazhabar shi'a suna yin kara ga sauran al'ummar kasar marassa rinjaye.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani zama da aka gudanar a wasu yankuna na kudancin Iraki an bayyana cewa; Shugaban majalisar 'yankin Mandani na kasar Iraki ya bayyana cewa, mabiya mazhabar shi'a suna yin kara ga sauran al'ummar kasar marassa rinjaye. Bayanin ya ci gaba da cewa Shugaban majalisar 'yankin Mandani na kasar Iraki ya bayyana cewa, mabiya mazhabar shi'a suna yin kara ga sauran al'ummar kasar marassa rinjaye. 558500



captcha