IQNA

Shugaban Iraki Ya Gana Da Iyalan Shahid Bakir Sadr

19:01 - April 07, 2010
Lambar Labari: 1903961
Bangaren kasa da kasa; Shugaban kasar Iraki Jalal Talibani ya gana da iyalan marigayi shahid Muhammad Bakir Sadr, daya daga cikin manyan malaman addinin musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani bayani da ya nakalto daga wasu kafofin yada labaran kasar Iraki an habarta cewa, Shugaban kasar Iraki Jalal Talibani ya gana da iyalan marigayi shahid Muhammad Bakir Sadr, daya daga cikin manyan malaman addinin musulunci da suka yi shahada a lokacin mulkin kama karya na gwamnatin da ta gabata. Bayanin ya kara da cewa Shugaban kasar Iraki Jalal Talibani ya gana da iyalan marigayi shahid Muhammad Bakir Sadr, daya daga cikin manyan malaman addinin musulunci da suka yi shahada a lokacin mulkin kama karya na gwamnatin da ta gabata. 558461















captcha