IQNA

19:01 - April 07, 2010
Lambar Labari: 1903962

Taro Kan Bahasi Dangane Da Dokokin Musulunci A Amurka

Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro a Amurka domin yin bahasi kan dokokin addinin musulunci a kasar Amurka, wanda cibiyoyin musulmi na kasar suka shirya gudanarwa.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani zaman taro a Amurka domin yin bahasi kan dokokin addinin musulunci a kasar Amurka, wanda cibiyoyin musulmi na kasar suka shirya gudanarwa. Baniyanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro a Amurka domin yin bahasi kan dokokin addinin musulunci a kasar Amurka, wanda cibiyoyin musulmi na kasar suka shirya gudanarwa.558436






captcha