Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zaman taro a birnin Amstardam na kasar Holland, da nufin bayyana hakikanin koyarwa irin ta addinin musulunci,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto day a nakalto daga kamfanin dillancin labaran Muhit an bayyana cewa, Za a fara gudanar da wani zaman taro a birnin Amstardam na kasar Holland, da nufin bayyana hakikanin koyarwa irin ta addinin musulunci, wanda da dama daga cikin mutanen kasar ba su sani ba ko kuma sun jahilci hakan. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da wani zaman taro a birnin Amstardam na kasar Holland, da nufin bayyana hakikanin koyarwa irin ta addinin musulunci, wanda da dama daga cikin mutanen kasar ba su sani ba ko kuma sun jahilci hakan.558383