IQNA

Tailand Ta Fara Aiki Da Bahrai Kan Sha'anin Banki Na Musulunci

Bangaren al'adu da fasaha: firaministan kasar Tailand a wata ganawa day a yi da takwaransa na kasar Bahrain ya bada labarin amincewar kasashensu biyu na aiki tare ta fuskar tsarin bankuna na Musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani ne a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta kudu maso gabacin Asiya bayan ta nakalto daga jaridar Alwakat da ke fitowa a kasar Bahrain ta watsa rahoton cewa; firaministan kasar Tailand a wata ganawa day a yi da takwaransa na kasar Bahrain ya bada labarin amincewar kasashensu biyu na aiki tare ta fuskar tsarin bankuna na Musulunci.Wannan mataki ya z one a daidai lokacin da kasashen yammacin ke fuskantar matsalar tsarin tattalin arziki da bankoki masu bin tsarin jari hujja.


558732