Bangaren harkokin kur'ani: daya daga cikin alkalan karatun kur'ani na kasa d da hadisi ta kasa da kasa ta jami'ar Almustapha(SWA) al'alami da cewa; wannan cibiya wata madogara ce ta matasan shi'a masu sha'awar karatun addini da ke fitowa daga kasashe daban daban na duniya inda cikin yanci da walwala su fahimci Kur'ani mai girma.
Mahmud Lutfi Niya daya daga cikin alkalan gasar Plumpiq ta karatun Kur'ani ta kasa da kasa da jami'ar Almustapha (SWA) al'alami ke shiryawa matasa a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Iran Ikna ya yi bayanin cewa: daya daga cikin alkalan karatun kur'ani na kasa d da hadisi ta kasa da kasa ta jami'ar Almustapha(SWA) al'alami da cewa; wannan cibiya wata madogara ce ta matasan shi'a masu sha'awar karatun addini da ke fitowa daga kasashe daban daban na duniya inda cikin yanci da walwala su fahimci Kur'ani mai girma.
558699