IQNA

Fahimtar Abubuwan Al'ajabi Na Ilimi A Kur'ani Ya Sawa Yan Cana Musulunta

14:05 - April 08, 2010
Lambar Labari: 1904127
Bangaren kasa da kasa: wasu daga cikin masana da ma'aikata Yan Cana a Saudiya ta hanyar shirye-shirye zamantakewa da darussa kan abubuwan da aka tattro na al'ajabi na ilimi a cikin Kur'ani da sunna na karbar Musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Muhit ta watsa rahoton cewa; : wasu daga cikin masana da ma'aikata Yan Cana a Saudiya ta hanyar shirye-shirye zamantakewa da darussa kan abubuwan da aka tattro na al'ajabi na ilimi a cikin Kur'ani da sunna na karbar Musulunci.
Ahmad Bahamam mukaddashin cibiyar da ke tattaro abubuwan al'ajami na ilimi a kur'ani a yankin Riyad kan wannan lamari ya bayyana cewa; wasu daga cikin masana da ma'aikata Yan Cana a Saudiya ta hanyar shirye-shirye zamantakewa da darussa kan abubuwan da aka tattro na al'ajabi na ilimi a cikin Kur'ani da sunna na karbar Musulunci. Masana da ma'aikata yan Cana da ke aiki a kasar Saudiya hamsin da uku ne suka musulunta ta hanyan sauran shirye shirye da bayani kan al'ajabin da ke cikin kur'ani mai girma na ilimi.

559221
captcha