Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, za a fara gudanar da wani baje kolin kur'ani mai tsarki a birnin London na kasar Birtaniya, wanda aka yi take da tsirrai a cikin kur'ani, inda za a baje samfurin dukkanin tsirrai da aka ambata a cikin kur'ani da kuma amfaninsu ga dan adam kamar dai yadda dukkanin hanyoyi na ilmi suka tabbatar, wanda wata cibiyar ilimi ta kasar Qatar ta dauki nauyin shiryawa. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wani baje kolin kur'ani mai tsarki a birnin London na kasar Birtaniya, wanda aka yi take da tsirrai a cikin kur'ani, inda za a baje samfurin dukkanin tsirrai da aka ambata a cikin kur'ani da kuma amfaninsu ga dan adam kamar dai yadda dukkanin hanyoyi na ilmi suka tabbatar, wanda wata cibiyar ilimi ta kasar Qatar ta dauki nauyin shiryawa. 558830