IQNA

Taron Bude Masallacin Rasul A'azam (SAW) A Garin Katif

15:44 - April 08, 2010
Lambar Labari: 1904143
Bangaren kasa da kasa; A yau ne za a gudanar da taron bude wani babban masallaci da aka baiwa suna masallacin Rasul A'azam (SAW) a yankin Katif da ke cikin kasar Saudiyya,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kamfanin dillancin labaran Rasid ya habarta cewa, A yau ne za a gudanar da taron bude wani babban masallaci da aka baiwa suna masallacin Rasul A'azam (SAW) a yankin Katif da ke cikin kasar Saudiyya, Wanda yanki ne na mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. Bayanin ya kara da cewa cewa za a gudanar da taron bude wani babban masallaci da aka baiwa suna masallacin Rasul A'azam (SAW) a yankin Katif da ke cikin kasar Saudiyya, Wanda yanki ne na mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. 558846


captcha