Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin yanar gizo na wani kamfanin dillancin labaran kasar Masar cewa, Jami'ar Azhar ta kasar Masar ta girmama wani karamin yaro dan shekaru goma sha daya da haihuwa da ya hardace kur'ani mai tsarki. Wannan dai na daya daga cikin ayyukan da bangare kula da harkokin kur'ani na jami'ar ke gabatarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa jami'ar Azhar ta kasar Masar ta girmama wani karamin yaro dan shekaru goma sha daya da haihuwa da ya hardace kur'ani mai tsarki.559000