IQNA

Taron Raya Koyarwar Addinin Musulunci A Tsibirin Komoros

15:45 - April 08, 2010
Lambar Labari: 1904146
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zaman taro a tsibirin Komoros da zai yi bahasi kan muhimman batutuwa da suka danganci danganci al'adu da koyarwar musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, za a fara gudanar da wani zaman taro a tsibirin Komoros da zai yi bahasi kan muhimman batutuwa da suka danganci danganci al'adu da koyarwar musulunci, wanda zai samu halartar wakilai daga kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da wani zaman taro a tsibirin Komoros da zai yi bahasi kan muhimman batutuwa da suka danganci danganci al'adu da koyarwar musulunci, wanda zai samu halartar wakilai daga kasashen musulmi.559042



captcha