IQNA

15:44 - April 08, 2010
Lambar Labari: 1904147

An Buga Mujjar Larabci Mai Suna Tahira A Karo Na Biyu

Bangaren kasa da kasa; An buga mujallar na mai suna Tahira a cikin harshen larabci a karo na biyu, wadda take yin bayani dangane da lamurran zamantakewa da suka danganci iyalan musulmi.

Kamfanin dillancin labarn iqna ya habarta cewa, An buga mujallar na mai suna Tahira a cikin harshen larabci a karo na biyu, wadda take yin bayani dangane da lamurran zamantakewa da suka danganci iyalan musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa An buga mujallar na mai suna Tahira a cikin harshen larabci a karo na biyu, wadda take yin bayani dangane da lamurran zamantakewa da suka danganci iyalan musulmi.559069



captcha