Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da kamfanin dillancin labaran sana na kasar Syria ya bayar an habarta cewa, an fara gudanar da wani shiri na horar da malaman addini gami da limaman juma'a a birnin Damascus na kasar Syria, wanda ke samun halartar daruruwa daga cikinsu. Bayanin ya ci gaba da cewa an fara gudanar da wani shiri na horar da malaman addini gami da limaman juma'a a birnin Damascus na kasar Syria, wanda ke samun halartar daruruwa daga cikinsu.559048