Bangaren siyasa;taron yan jami'a nay an Gaza na Labanon da Iran da jami'ar Musulunci da ta shafi kiwon lafiya ta birnin Mashhad ta shirya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; taron yan jami'a nay an Gaza na Labanon da Iran da jami'ar Musulunci da ta shafi kiwon lafiya ta birnin Mashhad ta shirya. A wannan zama da wannan jami'a ta shirya zai yi nazari da binciken lamarin day a shafi Palasdinawa da Labanawa da kuma sauran lamura da suka shafi Iran da Palasdinu da Labanon. Kuma masana da malamai day an jami'a za su gabatar da jawabi a gurin wannan taro.
560183