IQNA

An Watsa Da Wallafa Littafin Sabilullah A Cikin Larabci A Labanon

Bangaren al'adu da fasaha; An wallafa da watsa littafin Sabilullah da hujjatun Islama wal muslim Sheikh Na'im Kasim mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta Labanon ya rubuta da kuma gidan buga littafai na Darul Mhijjatul Baida'a ya buga.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na hukumar kula da yada al'adun Iran a ketare ta watsa rahoton cewa; An wallafa da watsa littafin Sabilullah da hujjatun Islama wal muslim Sheikh Na'im Kasim mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta Labanon ya rubuta da kuma gidan buga littafai na Darul Mhijjatul Baida'a ya buga. Wannan littafi na Sabillah ya kumshi fasali biyar da mukaddima day a yi amfani da sabillahi Ta'ala da kuma ya kumshi bayanai na hankali dad an adamtaka shiriya kan madaidaiciyar hanya da kaucewa hanyar gaskiya da kuma abin da ke tsakaninsu.


560271