Bangaren al'adu da fasaha:a birnin Istambul na kasar turkiya ne za a gudanar da baje kolin kayan sanyawa na Musulunci da kamfanoni talatin suka halarta daga kasashe daban-daban na duniya.
Daga kasar Turkiya ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Electronik People ta Cana ta watsa rahoton cewa; a birnin Istambul na kasar turkiya ne za a gudanar da baje kolin kayan sanyawa na Musulunci da kamfanoni talatin suka halarta daga kasashe daban-daban na duniya.Kuma wannan zai taimakawa musulmin wannan kasa wajen fahimta irin kayan day a dace su sanya da kuma yadda za su yi amfani da su a cikin sauki a wadace.
560165